Another Masterpiece by Boc Madaki titled "Wasika Zuwa Sama" See Lyrics Below. DOWNLOAD AUDIO HERE WASIKA ZUWA SAMA(Lyrics) CHORUS Mutuwa(4x) VERSE ONE *Baba, Mutuwar Ka Bai Zo Mana Da Sauki Ba *Abun Takaicin Ma *Shi Ne Da Mun Wuce Mutan Anguwa Suna Hira *Maimakon Mun Jaje Da Tausaya Wa Yanayi Na *Sai Ka Ji Sun Ce Na Chacchanci Azaban Da Ke Bi Na *Kullum Mama Tana Cikin Tunani, Sun Ki Barin Ta Ta Huta, Suna Ta Kiran Ta Maiya *Ba Fada Mun Aka Yi Ba Na Ji Na Gani Da Kai Na *Ya Zan Yi Da Rai Na *Duk Da Dai Da Sanin Mu Cewa Da Kudin Ka Ka Gina *Baba Karami Sun Zo Sun Kore Mu Sun Sai Da Gidan *Wai Don Mama Ba Ta Taba Haifan Yaro Na Miji Ba *Kuma A Al'adan Ku Ba A Raba Gado Da Iri Na *Sai Ka Ce Ni Na Hallaci Kai Na 'Ya Mace *Ashe,Rayuwar Wassu Marayu Haka Ne *I'm In Pain Hoping For Better Days *While I Pray You Are In A Better Place CHORUS Mutuwa(4x) VERSE TWO *Ma...
Northern Nigeria's Most Updated Entertainment Platform